Manzon Allah (SAW) ya ce: An nuna mini kwanakin mako, sai na ga ranar juma'a, rana ce mai kyau da haske kamar farin madubi. Amma sai na ga wani digon baƙi a jikinsa. Sai na tamabaya na ce wannan baƙin ɗigon fa? Sai aka ce min: Tashin ƙiyama ne wanda zai auku a ranar juma'a

This page may contain third-party content, which is provided for information purposes only (not representations/warranties) and should not be considered as an endorsement of its views by Gate, nor as financial or professional advice. See Disclaimer for details.
  • รางวัล
  • แสดงความคิดเห็น
  • repost
  • แชร์
แสดงความคิดเห็น
0/400
ไม่มีความคิดเห็น
  • ปักหมุด